labarai
-
DA ƊUMI ƊUMISA: Jami’an Tsaro Sun Kama Wanda Ake Zargi da Kashe Mata da ’Ya’yanta Guda Shida a Dorayi
Rahotanni da ke shigowa sun tabbatar da cewa jami’an tsaro sun kama wanda ake zargi da kashe wata mata tare…
Read More » -
Khalid Yusuf Idris Ya Ajiye Aiki a Rahma TV, Ya Kaddamar da Sabuwar Kafar Zamani “KANO LIVE 24″
Shugaban Sashin Rahma TV da kuma Sashin Kafafen Sada Zumunta na tashar, Khalid Yusuf Idris, ya ajiye aikinsa a hukumance…
Read More » -
Da ɗumi-ɗumi: Gwamna Abba Kabir Yusuf zai koma APC ranar Litinin
Rahotanni daga DAILY NIGERIAN sun tabbatar da cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai sauya sheƙa daga jam’iyyar New…
Read More » -
Al’ummar Sabuwar Gandu Sun Yi Dafifi Wajen Walimar Kammala Aikin Alhaji Mukhtar Aliyu Custom
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su,…
Read More » -
Bichi Teachers College Aji na 1980 Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Kai da Taimakon Juna
Kungiyar tsaffin dalibai ta Bichi Teachers College, aji na 1980, ta yi kira ga dukkan kungiyoyin ɗalibai da su ƙara…
Read More » -
Rashin Kuɗi ne ya hana Hukumar Bayar da Ruwan sha ta Kano Mayar da Ma’aikatan Wucin-Gadi Din-Din
Hukumar bayar da ruwan sha ta jihar Kano ta ce matsalar rashin kuɗi a wannan shekara ta hana ta aiwatar…
Read More » -
Gwamnan kano Ya Umurci kwamishinan Shari’a AG Maude da Ya Binciki Zargin Hari da Aka Yi wa Rabi Hamza Danladi Nasidi
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nuna matuƙar damuwa kan mummunan harin da Rabi Hamza Danladi Nasidi ta ce…
Read More » -
An Kaddamar da Sabuwar Hukumar Hisbah Gandujiyya a Kano
An kaddamar da fom ɗin neman shiga kungiyar Hisbah Gandujiyya a ranar Asabar 6 ga Disamba 2025 a Kano, ƙarƙashin…
Read More » -
Gwamna Abba Ya yi Gargadi Kan Siyasantar da Batun Tsaro,Ya Nemi Hadin Kan Jama’a Wajen Yakar ’Yan Bindiga
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi ‘yan Najeriya da su guji siyasantar da batutuwan tsaro, yana mai jaddada…
Read More » -
Gwamna Abba Ya yi Kira ga Jama’ar Kano Su ƙara Addu’a Kan Matsalar Tsaro
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kira ga mazauna jihar da su ƙara tsananta addu’o’i domin samun zaman lafiya…
Read More »